Lokacin da Halima Aden, wadda ita ce mace mai sanya hijabi ta farko wadda kuma ta shahara kan tallata kayan ƙawa, ta daina aikin a bara, ta yi haka ne saboda mata Musulmi ba za su sake fuskantar yin ...
Lokacin da Rihanna ta saki waƙar..."Better Have My Money" a 2015, wani zai yi tunanin tana magana ne game da ribar da ta samu daga wakokinta da suka yi fice "We Found Love" ko "Diamonds." Amma kuɗin ...
Cikin wannan shiri da Hauwa Kabir ke gabatarwa za'a ji tattaunawa da wani fitaccen gwani ta harkan kwalliya a Fim. Akwai kuma hira da wani gwani ta fannin wake-wake dake zaune a Zaria.
Wata Matashiya a jihar Katsina da ke karatun Jami'a ta kama sana'ar yi wa mata kwalliya a makaranta don dogaro da kanta da kuma daukewa iyayenta dawainiyar makaranta.
To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results