Hukumar shirya wasannin motsa jiki ta duniya IAAF, ta sake tabbatar da hukuncin haramtawa hukumar wasannin motsa jikin Rasha RUSAF, shiga gasannin da take shiryawa. Tun a shekarar 2015 Rasha ta ...
Sauyi ne da aka samu cikin sauri a manyan wasannin motsa jiki, amma ba lallai masu kallon wasa a cikin filin gasar wasan Olympic na birnin London a gasar shekarar 2012 su lura ba. Kamar yadda aka sani ...
Wani bincike da aka gabatar a wurin taron gidauniyar masu ciwon suga, ya nuna cewa yin tattaki na tsawon minti uku a duk rabin sa'a kan taimaka wajen daidaita sinadarin suga a cikin jini. Binciken, ...
Sakamakon karancin abinci mai gina jiki, wata mata mai suna Bernice Asiedu ta dau aniyar taimakawa 'yan kasar ta hanyar kirkiro hanyoyin motsa jiki na mata domin sauya yanayin rayuwarsu.
Gasar da ƙasashen biyu ke nema, za ta gudana ne a shekarar 2030, lokacin da zai yi daidai da cika shekaru 100 da fara wasannin motsa jikin na ƙashashen Commonwealth. Ƙasar Canada ce ta fara karɓar ...